• The Complete Research Material is averagely 172 pages long and it is in Ms Word Format, it has 1-5 Chapters.
  • Major Attributes are Abstract, All Chapters, Figures, Appendix, References.
  • Study Level: BTech, BSc, BEng, BA, HND, ND or NCE.
  • Full Access Fee: ₦7,000

Get the complete project » Delivery Within 34-48hrs

TSAKURE

Wannan binciken a fagen rubutun zube aka gudanar. Zube na ]aya daga

cikin manyan rassan adabin zamani da suka ha]a da rubutacciyar wa}a rubutaccen

wasan kwaikwayo. Binciken kan matsayin fashi ne a }agaggun labarun Hausa. An

kawo ma’anar fashi an kuma bi diddigin asalin fashi a al’ummar Hausawa a

gargajiyance. An yi tsokaci a kan shigowar zamani tare da nuna tasirinsa ta fuskar

sauye-sauyen da aka samu a labarun da aka nazarta. A }arshen kowane labari da

aka nazarta an bayyana sakamakon fashi ga al’ummar labarin da kuma sakamakon

fashi a kan ‘yan fashin kowane labari ta fuskar irin hukuncin da aka yi masu.

vi


ABSTRACT

The research discusses prose particularly; prose is a genre amidst other genres of Hausa modern literature that encompasses poetry and drama. The research examines position of robbery in three selected Hausa novels. The meaning of the word robbery (fashi) was fully explained and the origin of robbery (fashi) was traced from the Hausa traditional setting. The work has identified robbery as a phenomenon, but yet a traditional occupation in Hausa community which authors write novels among other phenomena that affects the society. This work studies three novels, identifies various manifestations of robbery and the technicalities employ in the execution of robbery including the types of arms used.

BABI NA [AYA: GABATARWA

1.1     Shimfi]a

Wannan binciken an gudanar da shi ne a fagen rubutun zube. Zube reshe ne

na adabin zamani cikin dangin rubutattun wa}o}i da rubutattun wasan kwaikwayo.

Rubutun zube fage ne da marubuta }agaggun labaru ke rubuta labaru kan jigo iri-

iri da suka shafi nau’o’in rayuwar al’umma don ilmantarwa da fa]akarwa da kuma

nisha]antarwa. Marubuta sukan gina labarunsu kan jigon jaruntaka ko fita bi]a na

aure ko na haihuwa ko kan wani sarki ko sarauniya da suka shahara wajen fa]in

}asa, da iya mulki da tarin arziki ko kan wani hamsha}in mai arziki. Jigon kuma

yana iya kasancewa kan wani gawurtaccen ~arawo ko gungun ’yan fashi da suka

addabi }asa ko gari ko wata al’umma.

Fahimtar cewa marubuta labaru ba sa }wansu sai da zakara, hakan ya nuna

cewa duk abin da suka wallafa a wasance ko a wa}yance ko a habarce yana nuna

wani nau’i ne na hoton rayuwar al’ummar da aka wallafa labarin a kansu. Ashe

kenan, ~arayi gawurtattu da mawallafa }agaggun labarun Hausa ke rubuta labaru a

kansu, na nuna cewa shi halin ~arayin wani nau’i ne na rayuwar Hausawa, wannan

halin kuwa kowa ya san shi wato sata. Sata kuwa kandamin suna ne da ya }unshi

rassa irin su sane da yankan aljihu da }wace da }o}uwar sata wato fashi.

xii


Wannan bincike ya za~i ]aya daga cikin wannan rassa na sata wato fashi

domin nazartar matsayinsa a wasu }agaggun labarun Hausa guda uku da suka ha]a

da Idon Matambayi da Da’u Fataken Dare da kuma Za~i Naka. Taken binciken

kuwa shine “Matsayin F


You either get what you want or your money back. T&C Apply







You can find more project topics easily, just search

Quick Project Topic Search