Hausa Final Year Project Research Topics

Quick Project Topic SearchLIST OF Hausa PROJECT TOPICS AND MATERIALS
S/N Project Topic
1

RAHA A WASU WAQOQIN ALIYU NAMANGI

Tsakure Wannan bincike mai taken Raha a wasu Waqoqin Aliyu Namangi. Ya nazarci wasu waqoqin ne daga cikin waqoqin Aliyu Namangi waxanda ake hasashen cewa qunshe suke da zantuttuka na raha a cikinsu. Wannan bincike ya nuna cewa zantuttuka na raha na da matuqar muhimmanci a rayuwar al’umma musamman ma ga al’ummar Hausawa. Haka kuma binciken ya fahimci cewa wannan salo na yin amfani da za... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  127 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

2

NAZARIN HAUSAR KAN TITI

ABSTRACT This research entitled “Nazarin Hausar Kan Titi” studies the varieties of Hausa spoken by different groups of Hausa people in their daily activities. Street language or Slang is just an euphemism (kinaya) used to describe a language or a dialect used in the cause of communication by socio lect with the intention of hiding some vital information, deceiving or to carry away the ... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  138 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

3

HA[EJANTATTUN KALMOMI DA ZANTUKA NA MUSAMMAN

{UMSHIYA TAKE i TABBATARWA ii SADAUKARWA iii GODIYA iv {UMSHIYA v GABATARWA viii BABI NA [AYA... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  62 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

4

KAMANCI DA BAMBANCI TSAKANIN KARIN HARSHEN KATSINANCI DA DAURANCI TA FUSKAR FURUCI DA TSARIN SAUTI

ABSTRACT Despite the fact that it is common to have different groups of people who speak the same language, but one may find out that there exists some similarities and differences among these groups of people in some lingustics areas such as phonetics, phonology, morphology, lexicons etc. This dynamism of language as a means of communication is what makes up of an area worthy of research (study).... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  135 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

5

KWATANCIN WASUN BAYANAU (RUKUNAN NAHAWU DANGIN SUNA) A HAUSA DA FULFULDE

Abstract The study entitled “The ComparativeAnalysis of Non adverbial Items In Hausa and Fulfulde” examines the behaviour of Hausa and Fulfulde languages. As such, the work analytically compares the nature and position of non adverbial items withing the sentences of the languages (pre head, head and post head). Sequel to this, the thesis identifies some similarities especially in the i... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  101 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

6

NAZARIN JIGOGIN WA{O{IN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI

Babi Na [aya Shimfi]a 1.0. Gabatarwa A }alla akwai fannoni uku manya na nazari a harshen Hausa. Fannonin su ne abin da ya shafi ilimin kimiyar harshe, da adabi, da kuma fannin al’adu. Abin da za a yi aiki a kansa yana }ar}ashin fannin adabi ne, wato wa}a. Wa}a ta kasu zuwa gida biyu, rubutacciya da ta baka. Rubutacciyar wa}a ta samu ne bayan Bahaushe ya iya karatu da rubutu, amma wa}ar baka ta ]... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  80 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

7

BAMBANCI DA KAMANCE TSAKANIN MIYAR GARGAJIYA DA TA ZAMANI

BABI NA XAYA 1.0 GABATARWA Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah maxaukakin sarki wanda ya halicci mutum da aljan, ya kuma yi wa xan Adam baiwa wadda bai yi wa sauran halittunsa ba wato ya hore masa harshe domin sadarwa. Wannan aikin zai yi tsokaci ne a kan bambanci da kamance tsakanin miyar gargajiya da ta zamani. Don haka na sanya wa wannan aikin nawa suna “Bambanci da kamance tsakanin mi... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  62 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

8

TAKAICIN MATA A FINA-FINAN HAUSA

TSAKURE Tun zamani mai tsawon gaske, an sami mata da suka yi rubuce rubuce, suka bayyana yadda matsayin mace yake tun a wancan lokaci. Ire iren waxannan mata sun dubi matsayin mace ta fuskar al’ada da addini da siyasa da ilimi da tattalin arziki da zamantakewa da sauransu vangarorin rayuwa, inda bayanansu suka fito da cewa duk a waxannan vangarori na rayuwa mace ta kasance qasqantacciya kuma... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  203 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

9

MATSAYINHABAICIAZANTUTTUKANHIKIMARHAUSA

ABSTRACT The work examines the existence and various manifestations of innuendo (Habaici) in Hausa wise sayings. It also examines its various roles as a genre in Hausa oral literature. Consequently, it is observed that the Hausa’s use and exchange innuendoes in most parts of their lives that permeates communications, as well as in poetry, prose and drama. The work further elaborate on the re... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  106 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

10

TASIRIN ‘YARKASUWA A GARIN SIFAWA

BABI NA [AYA:GABATARWA1.0 SHIMFI[ASha’a nin kasuwanci sha’ani ne mai matu}ar muhimmancin gaske ga rayuwar al’ummar Hausawa baki ]aya. Ita kuwa kasuwa muhalli ne da ake saye da sayarwa domin biyan wasu bukatoci na rayuwar yau da kullum. Wannan bincike mai taken “Tasirin ‘Yar Kasuwa ga Al’ummar Hausawan Sifawa”. Za a yi }o}arin bayanin irin rawar da ‘yar kasuwa ta taka wurin bun}asa ... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  64 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

11

KEVAVVUN KALMOMIN INTANET DA AMFANINSU A NAZARIN HAUSA

TSAKURE Wannan aiki mai suna “Kevavvun Kalmomin Intanet Da Amfaninsu A Nazarin Hausa”, aiki ne da ya duqufa wajen samar da wani vangare na kevavvun kalmomin intanet na Hausa. Da farko, aikin ya yi qoqari wajen samar da kevavvun kalmomin intanet na Hausa ta hanyar fassara daga Ingilishi zuwa Hausa. An yi nazarin kevavvun kalmomin da aka samar qarqashin ilimin nahawun Hausa. Sannan aka yi gwajin... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  146 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

12

KYAUTAYIN BAHAUSHE A WA{O{IN BAKA

ABSTRACT This thesis examines several questions on aesthetic and morality as well as utilitarianism in theory and practice using Hausa songs as the corpus in which goodness and the general philosophy of life are portrayed. It also analyzes primary and secondary data in the research methodology and outlines the study’s aims, objectives, purpose, justification, scope, significance, research me... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  308 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

13

TSAFI KO MAGANI: TA{AITACCEN NAZARIN KAN- GIDA DA NAU’O’INSA A {ASAR KWATARKWASHI

{UNSHIYA Take:…………………………………….…………..………… ……………i Tabbatarwa:…………………………………………………&... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  170 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

14

SALON TALLATA „YAN TAKARA A WAQOQIN JAMHURIYA TA HUXU: NAZARI A KAN WASU WAQOQIN SIYASAR JAMHURIYA TA HUXU

TSAKURE Siyasar Jamhuriya ta huxu a Nijeriya, ta zama tamkar kakar waqoqin siyasa. Saboda a wannan jamhuriya ce aka samu yaxuwa da bunqasar waqoqi da ake shiryawa ko dai a kan jam‟iyyu ko wasu xaixaikun „yan siyasa. A wannan lokacin ne aka samu waqoqi da jigogi iri daban daban. Wasu game da aqidun siyasu ko „yan siyasa,wasu kuma masu nuna bijirewa ga jam‟iyyun siyasa ko shugabanni,... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  265 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

15

HAUSA DRAMA IN ARABIC LANGUAGE

ABSTRACT All thanks be to Allah, the Most Gracious the Most High, who endowed his Message with outstanding qualities. May peace and blessings of Allah be upon this Messenger, who was send as a blessing to mankind and to his family and companions. This research study aims to bring out the fundamental features and significant objectives of Hausa Drama in Arabic language, in order to explain the eloq... Continue Reading »

Item Type & Format: Project Material - Ms Word |  271 pages |  Instant Download  |  Chapter 1-5  |  Hausa DEPARTMENT

Pages:

Cannot find your topic?.. Search for the Project Topic now. It saves time and it is easy

Quick Project Topic SearchDownload Hausa Final Year Research Project Topics - Free Project Topics | Codemint and Research Materials. Get Complete Chapter 1-5 Project Materials and Research Topics for HND, BSc, MSc in Doc & PDF. Final Year Projects and Research Materials on CodeMint

Disclaimer: You can Browse, Read and Download any of the Hausa Project Topics and Research Materials published here for academic research purposes ONLY, such as guidelines, frameworks, related works or as references for your research work. We don't support any form of plagarism. For no reason should you copy word for word. You these research materials for commercial purposes. You are fully responsible for how you use any information found on this website.
Find Your Department Here