• The Complete Research Material is averagely 340 pages long and it is in Ms Word Format, it has 1-5 Chapters.
  • Major Attributes are Abstract, All Chapters, Figures, Appendix, References.
  • Study Level: BTech, BSc, BEng, BA, HND, ND or NCE.
  • Full Access Fee: ₦7,000

Get the complete project » Instant Download Active

Abstract

This research examines the theme of propaganda in some of the contemporary Hausa songs which are composed with foreign musical instruments such as piano or guitar are inclined towards political propaganda. The songs are not concerned with political parties on their own merit but on the conduct of governance generally. The songs play a role in educating and enlightening people on how they are being governed or how they are supposed to be governed. They also tend to incite people to violence in protest against bad governance. The songs nowadays are being composed increasingly around the themes of governance, religion, economic development and inter-group relations in Nigeria. To this end, the research attempts to examine the songs with a view to show how they influence the attitude of people in relation to their political choices. Chapter one is the general introduction, it outlines the aims, the purpose, the significance, the hypothesis and the scope of the study. Chapter two focuses on the literature review related to the study. The third chapter is the research methodology. The fourth chapter examines the theme of governance, religion, economic development and inter-group relations in Nigeria. Chapter five is the concluding part and summarizes the whole work. It comprises summary, recommendations, references and appendix.

- 12 -


Tsakure

Wasu daga cikin waqoqin da ake yi na zamani, wanda ake aiwatarwa da kayan kixa na zamani irin fiyano da jita, waqoqi ne na farfaganda ta siyasa. Waqoqin ba su maganar jam’iyyu amma suna magana kan yadda ake gudanar da mulki. Waqoqin suna taka muhimmiyar rawa wajen faxakar da mutane kan yanayin yadda ake mulkinsu. Don waqoqin na qoqarin sauya tunanin jama’a, suna kira zuwa ga bore da tawaye ga shuwagabanni. Waqoqin farfaganda da ake yi a siyasance sun jivanci wasu manyan rassa guda huxu, yanayin yadda ake gudanar da mulki, da addini, sai tattalin arziqi da zamantakewa. Don haka, wannan bincike ya yi nazarin irin waxannan waqoqi don ganin yadda suke isar da saqonsu. Babi na xaya ya qunshi gabatarwa, sai manufar bincike, da dalilin bincike da kuma muhimmancinsa. Sai hashashen bincike da iyakacin bincike. Babi na biyu, bita ne a kan ayyukan da suka gabata, masu alaqa da wannan aiki. An waiwayi waqoqin farfaganda xin. An duba samuwar waqoqin fiyano na Hausa. Babi na uku, dabaru da hanyoyin gudanar da bincike. Sai babi na huxu aka kawo taqaitaccen tarihin mawaqan tare da bayanin abin da ya haifar da samuwar waqoqi na farfaganda, tare da dalilin da ya sa aka kira su waqoqin farfaganda. An yi maganar manyan rassa huxu da waqoqin nan suka yi magana a kai. An kawo yadda waqoqin suka yi maganar yanayin gudanar da mu


You either get what you want or your money back. T&C Apply







You can find more project topics easily, just search

Quick Project Topic Search