• The Complete Research Material is averagely 106 pages long and it is in Ms Word Format, it has 1-5 Chapters.
  • Major Attributes are Abstract, All Chapters, Figures, Appendix, References.
  • Study Level: BTech, BSc, BEng, BA, HND, ND or NCE.
  • Full Access Fee: ₦7,000

Get the complete project » Instant Download Active

ABSTRACT

The work examines the existence and various manifestations of innuendo (Habaici) in Hausa wise sayings. It also examines its various roles as a genre in Hausa oral literature. Consequently, it is observed that the Hausa’s use and exchange innuendoes in most parts of their lives that permeates communications, as well as in poetry, prose and drama. The work further elaborate on the relationship between innuendo and its counterparts like proverbs, epithets, etc. A cursory look on its stylistics pattern was also made.

 TSAKURE

Wannan aiki ya yi nazarin Habaici a matsayinsa na wani vangare na zantuttukan hikimar Hausa. Habaici abu ne mai matuqar mihimmanci ga rayuwar Bahaushe wanda ya sanya Bahaushen yin amfani da shi a kusan dukkan vangarori na rayuwarsa da suka haxa da waqa da zube da wasan kwaikwayo da sauransu. Aikin bai tsaya a nan ba sai da ya faxaxa kan irin dangantakar da ke tsakanin habaici da sauran zantuttukan hikima na Hausa kamar su karin magana da kirari da sauransu. A qarshe kuma aikin ya yi tsokaci a kan irin salon da ake amfani da shi a wajen yin Habaici.

BABI NA XAYA: SHIMFIXA

1.0    Gabatarwa

Kowace al’umma ta duniya tana da hanyoyinta na zantuttukan hikima

da take amfani da su a cikin harshenta don nuna gwaninta da kinaya da

dabara da vad-da-bami a cikin harshen yayin da buqatar hakan ta samu.

Harshen Hausa cike yake da zantuttukan hikima na wanda za a iya

cewa ana yin su ne ba kurum don nuna qwarewa da basirar sarrafa harshe ba,

ana kuma yin amfani da su domin isar da saqo cikin nishaxi.

Bugu da qari


You either get what you want or your money back. T&C Apply







You can find more project topics easily, just search

Quick Project Topic Search